Yadda ake Register account a ArewaBooks.
Domin dauko Application din Arewabooks, sai kinshiga Play Store ko AppStore, wannan dana zagaye kenan.
Dazaran an Shiga Play Store/AppStore za'ayi searching _arewabooks_ yazamana an hadesa kamar hakan. Tohm Kai tsaye zaikaiku kan App din. Sai kuyi Install zai sauke kan wayoyinku idan baiyi ba sai kun rage space din wayar kenan.
Continue with Google - Idan kanada gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taba zata bude maka account a ArewaBooks kaitsaye.
Register - Shine cike form domin bude account a ArewaBooks.
YADDA AKE BUDE ACCOUNT A AREWABOOKS
Zaku ci ke Form din kamar haka: -
Enter your name: Umar Muhammd
Enter your mail: umarmuhammad@gmail.com
Enter an username umarmuhd
Enter your password: 12341234
Confirm password: 12341234
Sai a taba Sign Up shikenan an bude account a ArewaBooks.